Jami’in hulda da jama’a na reshen jihar Jigawa na hukumar kashe gobara ta tarayya, Aliyu M.A, ne ya tabbatarwa manema labarai ...
A yau Laraba Joe Biden zai gana da zababben shugaban kasa Donald Trump a fadar White House bayan da shugaban na Amurka ya sha ...
Gwamnatin kasar Chadi ta fada a ranar Talata cewa daruruwan mayakan Boko Haram na ficewa daga yankin tsakiyar Afirka suna ...
Batun dokar sake fasalin haraji da shugaba Bola Tinubu ya aika Majalisa ta ja cece-kuce a tsakanin 'yan Arewa, musamman wasu ...
Ana sa ran zabebban shugaban Amurka Donald Trump ya dauki dimbin matakan zartarwa a ranarsa ta farko a fadar white house ...
Yan sandan lardin Providence sun kama tare da tuhumar Olawusi da laifin cin zarafin yaro karami a ranar 20 ga watan Afrilun ...
Wani rahoto da ofishin kula da basussuka da kuma rance a Najeriya DMO, ta fitar, ta ce bashin da ake bin kasar a karshen ...
Mambobin kungiyar ‘yan tawaye tara dake neman a sako hambararren shugaban kasar Nijar sun mika wuya a jiya litinin, kamar ...
Rikicin Sudan na ci gaba da fantsama zuwa kasar Sudan ta Kudu mai makwabtaka da kuma yankin Abyei da ake takaddama akansa, a ...
Al'amarin ya faru ne da yammacin ranar 10 ga watan Nuwanbar da muke ciki, da misalin karfe 9.30 na dare, a cewar sanarwar ...
TASKAR VOA: Hira Ta Musamman Kan Tasirin Da Zaben Donald Trump Zai Yi A Harkokin Kasashen Duniya.